olNGIb4NkK5r2x7x4oG3GpEzizVpnY6KNCck9cym

Music: Hamisu Breaker - Diyar Fulani




Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna ” Diyar Fulani ” waka wace aka buga da kidan kalangu duk cikin nishadantar da masoya da sauran masu sauraren wakokin hausa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Hamisu breaker hayaaa

– Kauna tana kirana

– Dan Allah dawo diyar fulani

– Domin ki aminta ki kulani

– Sirrin dake a ranki bani

– Kuma ni ban wuce ka’idaba

– Masoyiya sanyin idaniya

– Gamo dake riba sarauniya

– A duniya samun masoyi riba

– Bikin danai nasan ba zaki jaba

Download and share


Download Audio
Related Posts

Related Posts

Post a Comment