olNGIb4NkK5r2x7x4oG3GpEzizVpnY6KNCck9cym
Showing posts from October, 2018
Show all

[Music]: Snow_White_Ft_Rocxeey-Ke-Nike-So

Snow white ft Rocxeey 'Ke Nike So' Download below! Download Audio

[Music]: GeeBoy-Banki

“BANKI” is an Afropop song by GeeBoy , This song is about young girls turning boyfriends to ATMs. GeeBoy took time to lyrically explain wha...

[Music]: YBNL MAFIA- Juju Guns & Roses

YBNL MAFIA juju guns & roses hot jam with featured of new talented artiste that boss of YBNL signs on 15/10/2018. Download and enjoy! Do...

Kannywood: Sharhin Film Din Wata Ruga!

Suna: Wata Ruga Tsara Labari: Nasir S. Gwangwazo Kamfani: Halifa Investment Shiryawa: Nazir Dan Hajiya da Halifa Abubakar Kofar Wambai Umarn...

Marcelo Yana Son Komawa Juventuse Da Gaske!!

Dan wasan Real Madrid Marcelo yanzu haka dai yana can ya karkata tunaninsa wajen tafiya kungiyar da babban abokinsa Ronaldo ya koma wato Juv...

Kwankwaso Yayi Barazanar Ficewa Daga PDP!!

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi barazanar fice wa daga jam’iyyar PDP matukar uwar jam’iyyar ta kasa ta kuskura ta cire mambobin Kwankwasi...

[Music]: Khalypherh-In-Babu-Ke

The voice record presents 'in babu ke' by one of the finest upcoming artiste in kano khalypherh a.k.a Damisa . Download 'in ba...

Buhari Ya Mayarwa Obasanjo Da Atiku Martani!!

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mayar wa tsohon Shugaban kasar Olusegun Obasanjo martani game da nuna goyon bayansa ga Atiku Abubakar ...

[Music]: P.tunde-Killa-Kid [prod. by mega mix]

Young Artiste Nation Ent. Present 'Killa Kid' by P.tunde [prod. By mega mix]. Download killa kid below Download Audio

Mai Gadi Yayi Wa Yar Shekara 10 Fyade Da Naira 20!!

Babban kotun majistiri da ke garin Minna ta tura wani mai gadi mai suna Michael Itanga dan shekara 55 zuwa gidan kurkuku a bisa zargin ya yi...

In Search Of The King: Zalunci Abba El-mustapha Ya Bayyana A Masarautar Tumashe!

Fitaccen jarumi Abba Almustapha ya yi wata irin fitowa a matsayin azzalumin Sarki da yake matukar gallaza wa mutanen kasarsa a cikin fim din...

Yan Wasa 10 Zasu Bar Manchester United Idan Ba'a Kori Mourinho Ba!!

Wasu rahotanni da suke fitowa daga kasar Ingila sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Manchester United tana tunanin ‘yan wasa kusan gud...

Tsakanina Da Mourinho Biyayyace Kawai- Pogba!!

Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Paul Pogba ya bayyana cewa tsakaninsa da Mourinho biyayya ce kawai kuma kawo ...

Nigeria Na Iya Zama Cibiyar Talauci Ta Duniya- Sarkin Kano!!

Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi Lamido Sanusi II, ya yi gargadin cewa Nijeriya za ta iya kasancewa cibiyar talauci ta duniya nan da shek...

Kannywood: Sharhin Film Din Fuska Biyu

Suna: Fuska Biyu Tsara Labari: Yakubu M. Kumo Kamfani: UK Entertainment Shriyawa: Umar Kofar Mazugal Umarni: Yaseen Auwal Jarumai: Adam A. Z...

Music: Rocxeey ft Bsg x Bestkiddo

I see you ft BSG x Bestkiddoh [prod. by bestkiddoh] Download below. Download Audio

Munafunci Siyasar Kano!!

Kanawa kan ce “Kano Timbin giwa, yaro ko da me ka zo an fika”.  Hakika a shekarun baya wannan Magana haka ta ke babu ja, amma da wahala a ya...

Neymar Yana Bukatar Pogba A PSG!!

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta PSG, Neymar yanason ganin kungiyar ta siyo musu dan wasa Paul Pogba daga Manchester United domin ...

Yan Wasan Nigeria Suna Neman Taimakon Kudi Wajen Yan Kasa!!

Yayin da ya rage sauran makonni uku a fara Gasar Cin Kofin Duniya ta Nakasassu a kasar Medico, tawagar ‘yan wasan Nijeriya sun fara neman al...

Ronaldo Zai Tafka Mummunar Asara!!

Kamfanin da ke yin kayan wasanni na duniya (Nike) dake Amurka, da ya shahara wajen sana’anta kayayyakin wasanni ya ce, ya damu matuka, danga...

HausaNovel: Dan Sarki Book 1 Chapter [5]

Dan sarki chapter 5                Tasha gabanshi tace yarima don Allah katsaya ni bansan tare kuke ba kayi hakuri, ya kalleta ya kawar da ...

Hukumar Kwallon Kafar Turai Zata Hukunta Manchester United!!

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, ta kaddamar da bincike domin daukar matakin ladabatar da kungiyar Manchester United, sakamakon r...

Ronaldo Ya Mayar Da Martani Bisa Zargin Yin Fyade!!

Shahararren dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus, Cristiano Ronaldo ya yi watsi da zargin cewa ya yi wa wata mata fyade a wani otel a...

Wane Manjo Janar IM Alkali Wanda Aka Kashe A Jos?!!

A ranar Laraba ne rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa ta kama mutum 30 a yankin Doi Du na jihar Filato a kokarinta na neman Manjo Janar...

Inso Nafi Messi Kafa Tarihi A Duniya!!

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Tottenham, Harry Kane, ya ce yana so ya wuce bajintar cin kwallayen dan wasan Barcelona Lionel Me...

Shin Da Gaske Ne Yanzu An Daina Tsoron Madrid?!

Real Madrid mai rike da kambin gasar cin kofin zakarun Turai ta sha kashi da ci daya mai ban haushi a hannun CSKA Moscow a Rasha, kuma a kar...

Muna Fama Da Matsalar Rashin Ronaldo- Navas!!

Mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Kylor Nabas ya bayyana cewa rashin dan wasa mai zura kwallo a raga kamar Cristiano Ro...

Barcelona Bazata Iya Siyan Pogba Ba!!

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ba za ta iya fitar da kudin da Manchester United zata bukata ba wajen siyan da...

Kannywood: Sharhin Film Din Mai Kyau!!

Suna: Mai Kyau Tsara Labari: Nazir Alkanawi Kamfani: Abnur Entertainment Shiryawa: Abdul Smart Umarni : Sadik N. Mafia Jarumai: Ali Nuhu, F...

Random