olNGIb4NkK5r2x7x4oG3GpEzizVpnY6KNCck9cym
Showing posts from August, 2018
Show all

Tambuwal Da Saraki Sun Bayyana Aniyarsu Ta Takarar Shugabancin Nigeria!

Gwamnan ihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya yanki tikitin neman tsaya wa takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP a babban zaben ...

Mawaki Davido Ya Fara (NYSC) A Lagos!

Shahararren mawakin nan, David Adeleke Adedeji wanda ake kira da Davido yana ci gaba da jan hankalin ma'abota shafukan sada zumunta a Na...

Gwamnati Kaduna Zata Bawa Teloli Kwangila!

Gwamnatin jihar Kaduna a arewacin Najeriya ta ce za ta bai wa teloli a jihar kwangilar dinkin kayan yara 'yan makaranta ga teloli a jiha...

HausaNovel: Aure Kan Aure!

AURE KAN AURE 'Chapter 3' Tace bari muje gida sai ai tsada na biya Bata jira amsarsa ba ta suri qatuwar jakan tata ta hannu tai gaba...

Kasar Birtaniya Zata Tallafawa Nigeria Wajen Yaki Da Boko Haram!

Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar tsaro da Birtaniya don taimaka wa Shugaba Muhammadu Buhari yaki da Boko Haram. An yi shelar ...

'Mourinho Na Gab Da Barin Man U' Madrid Na Neman Dan Wasan Man City!

Danny Rose 'Yan wasa da ma'aikatan  Manchester United suna gani saura shan kaye daya a kori koci Jose Mourinho, in ji Daily mail. Da...

Matakin "Operation Sharar Daji" Ya Bude Zirga Zirga Tsakanin Zamfara Da Katsina!

Irin nasarorin da sojojin Nigeria ke samu a fafatawar da su keyi da 'yan bindigan dazukan Zamfara a sama da kasa ya sa lamuran zirga zir...

An Hana Kwankwaso Taro A Eagle Square Dake Abuja!

Kwankwaso ya taba fafatawa da buhari a zaben fidda gwani a jam'iyar APC a shekarar 2014. Wani jigo a kwamitin yakin neman zaben shugaban...

Nafi Duk Wani Kocin Firimiya Inji 'Mourinho'!

Mourinho yakoma manchester united a shekarar 2016 daga chelsea Kocin Manchester United Jose Mourinho ya ce ya fi duka masu horas da kungiyoy...

HausaNovel: Aure Kan Aure Chapter 2

AURE KAN AURE CHAPTER 2 Musawa wani kauyene dake garin katsina Garine dake dauke da jama.a da masu rifin asiri Gidan malam shehuqaramin gida...

HausaNovel: Aure Kan Aure Chapter 1

AURE KAN AURE *Book1* Chapter1* Bugun qofar da ake tamkar za,a balle kyauren shiya Tilastama Hajia nafisa tashi daga kishin giden da take Ta...

Allahu Akbar, Kadan Daga Cikin Tarihin Malamin Musulunci Imam Al-bukhari!

Mun leka zauren addinin Musulunci inda mu ka kawo maku tarihin babban Malamin addinin nan na Hadisan Manzon Allah da ba a taba yin kamar sa ...

Buhari Ya Fadawa Sojoji Kada A Sassautawa Yan Ta'adda!

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci sojojin kasar da kada su sasauta wa 'yan ta'adda da barayin mutane domin karbar kudin f...

Wani Mutum yana tafiya a kasa daga Lagos zuwa Abuja domin nuna adawarsa ga takarar Shugaba Buhari !

Malam Isa Muhammad Munkaila wanda yace yana adawa da sake tsayawar Shugaba Muhammad Buhari takara ya fara tattaki daga Lagos zuwa Abuja jiya...

Wata kotu a Abuja ta ci tarar hafsan hafsoshin sojojin Nigeria ( TY Buratai) Naira miliyan 11!

Matasa 11 daga garin Shongom a jihar Gombe zasu samu Naira miliyan 11 biyo bayan tarar da wata kotun tarayya dake Abuja ta yiwa hafsan hafso...

Ruwan Da Aka Sako Daga Kasar Kamaru Ya Hadasa Ambaliyar Ruwa A Adamawa Da Taraba

Bayan hukumomin kasar Kamaru sun yi gargadin cewa, a bana zasu sako ruwa da ga madatsar ruwan Ladgo, da ka iya shafan wasu jihohin Najeria u...

Yanda Zaka Samu 1.2gb A Layin Mtn Akan Naira 150 Kachal.!

Assalamu alaikum. Zaka iya samun naka 1.2gb din a layinka na mtn akan naira 150 kachal, kawai zaka danna *344*1# domin shiga tsarin mtn mpul...

Music: Vector Ft Alijita X Umar M Shareef_Kano

Vector one of kano super star, one of nigerian rappers released hot jam title ' Kano'  features arewa super stars Alijita x Umar m s...

Music: Geeboy Daina Bina

Geeboy one of YNS  artist back with another single track title Daina Bina, it comes with story of fake love Download and enjoy! Download Aud...

Nigeria Ta Gayyaci Yan Wasa 24 Domin Gasar Kofin Afrika!

Kocin tawagar kwallon Najeriya, Super Eagles, Gernot Rohr, ya gayyaci 'yan wasa 24 don wasan neman shiga gasar kofin Afirka da Najeriya ...

Amitabh Bachcha Yabada Tallafi Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa!

A karshen watan Yulin da ya gabata ne jihar Kerala da ke kasar Indiya ta fuskanci mamakon ruwan sama, lamarin da ya haifar da mummunar ambal...

Random