olNGIb4NkK5r2x7x4oG3GpEzizVpnY6KNCck9cym
Showing posts from September, 2018
Show all

Minita Kan Harkokin Mata Tayi Murabus!!

Aisha Alhassan ta mika wa fadar shugaban kasa takardar murabus din ta daga mukamin ministar harkokin mata bayan abinda ta kira rashin adalci...

HausaNovel: Dan Sarki Book 1 Chapter [4]

Dan sarki chapter 4 Tana  shiga sashen tasami Farha zaune suna hira da maman yarima ta zauna suka dan gaisa sai ta tashi ta wuce dakinta d...

Ansanya Dokar Hana Fita A Garin Jos Da Kewaye!!

Gwamnatin Jihar Filato ta sanya dokar hana zirga-zirga a cikin garin Jos da kewayen karamar hukumar Jos ta arewa, sakamakon wata ‘yar hatsan...

Yan Bindiga Sun Hallaka Mutum 9 A Jos!!

Wasu ‘yan bindiga da ba san ko su waye ba, sun bude wuta a unguwar Rukuba road dake karamar hukumar Jos ta arewa, inda suka sanadiyyar halla...

Music: Dj-Ab_Anzo Wajen

The anticipated track Anzo Wajen By the prolific Northern hip hop star DJ A.B is out. Click the link below to download and enjoy. Download ...

An Kama Mutum 8 Da Laifin Mallakar Makamai Tare Da Shiga Kungiyar Asiri!!

An gurfanar da mutum takwas a gaban wata kotun Ogba bisa zargin mallakar makamai da kuma laifin shiga kungiyar asiri.  An dai bayyana cewa s...

An Shiga Runbun Ajiye Bayanan Jama'a A Facebook Ba Tare Da Ka'ida Ba!!

Hukumar lura da aiyyukan kanfanoni na Birtaniya tana neman izinin chaje ofishin kanfanin “Cambridge Analytica” sakamakon bayana da aka samu ...

Real Madrid Za Ta Dauki Tsohon Dan Wasanta A Matsayin Sabon Mai Koyarwa!!

Rahotanni daga kasar sipaniya sun bayyana cewa tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Raul Gonzales yana dab da kammala kara...

Kotu Tayi Shelar Neman Wani Sanata Ruwa A Jallo!!

A ranar Talata ne wata kotun yanki mai daraja ta daya ta bayar da umurnin buga sammacin kama Sanata Hope Uzodinma, wanda ake zargi da bayar ...

HausaNovel: Dan Sarki Book1 Chapter [3].

Dan sarki chapter 3  Inda take ikirarin zata iya yin komai saboda  ta mallake yarima shi kuwa yarima babu wata mace da yafi tsana a rayuwars...

Banyi Dana Sanin Yin Garkuwa Da Dan Shugaban Jam'iyyar APC Ba!!

Wacce ake zargi da yin garkuwa da dan Bukar Dalori, shugaban jam’iyyar APC na Jihar Bornu, Fatima Muhammad ta ce sam ba ta yi da na sanin yi...

Ramos Yana Son Komawa Dan Wasan Tsakiya!

Ga duk mai kallon wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid a kwanakwanan nan ya san yadda dan wasan baya na kungiyar, Sergio Ramos yake ta...

Kifewar Kwale-kwale Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutum Shida A Borno!!

Masu ninkaya sun gano gawarwakin mutane 6 daga cikin mutane 9 da Kwalekwale ya kife da su a yankin Zabarmari da ke karamar hukumar Jere ta J...

Munyi Dai-Dai Sayar Da Ronaldo-Cewar Real Madrid!!

Shugaban gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Florentino Perez, ya bayyana cewa matakin da kungiyar ta dauka na siyar da Ronaldo...

HausaNovel: Dan Sarki Book 1 Chapter [2]

Dan Sarki chapter 2 Ta kalleshi ta ce  Aryan kayi hakuri tasamaka Kaji,  yau kafafuna ke ciwo. Ya dago a hanzarce ya kali gefen da mahaifiya...

Sharhin Fim Din Matar Mamman!!

Suna: Matar Mamman Tsara Labari: Nasir S. Gwangwazo Kamfani: Asnanic Mobie Tone Shiryawa: Usman Mu’azu Umarni: Aminu Saira Jarumai: Ali Nu...

Music: ClassiQ- New North [Ep].Complete Album

New North (EP) is a studio album by Nigerian recording artist ClassiQ which was released through Arewa Mafia on September 21, 2018. The Albu...

Ahmed Musa Ya Zura Kwallaye Uku A Wasa Daya!!

Dan wasan Super Eagles ta Nijeriya na kungiyar Al-Nassr, Ahmad Musa, ya zura kwallo uku a wasa daya a wasan da kungiyarsa ta buga na rukuni-...

Music: Flex Dee- Rider [Audio & Video].

The kaduna base hausa hip-hop kratus Flex dee  stunts in with another qualified saucing rap joint tagged 'Rider' Rider by flex dee i...

Sabuwar Ministar Kudi Zainab Ahmed Ta Fara Aiki!

Sabuwar Ministan kudi ta rikon kwarya da aka nada, Uwargida Zainab Ahmed, ta fara aiki awanni 72 da Shugaba Buhari ya nada ta rikon Ma’aikat...

Anyi Garkuwa Da Wani Dan Italia A Niger!!

Rahotannin da suke fitowa daga kamfanin dillancin labaru na Vatican sun ce an yi garkuwa da wani limamin Kirista wanda yake aikin mishan a j...

Yanzu Hankalina Ya Kwanta Tunda Na Fara Cin Kwallo- C.Ronaldo

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa kawo yanzu hankalinsa ya kwanta tunda ya fara zura kwallo  ar...

Nasha Wahala A Leceister City:- Cewar Ahmed Musa!!

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr dake kasar Saudiyya wanda yayi zaman aro a kungiyar CSKA Moscow, Ahmad Musa, ya bayyana ...

Music: Umar M Shareef-Hasiya

Sabuwar wakar umar m shareef mai suna ' Hasiyah'. wakar Hasiya  anyita kuma ansakata a film mai suna 'Hasiyah'   Film din Ab...

Barayi Sun Daura Damarar Komawa Mulkin Nigeria - APC!!

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi zargin cewa barayin da suka sace kudin kasar sun sake daura damarar komawa kan mulki bayan sun s...

Music: Keziz-Call Me

New Banger Alert!! Fire Boys present, ' Call Me' by keziz  prod.by STK  Download the hit and share it to your neighbors. Download Au...

Shin Waye Marigayi Abdullahi Bawa Wase?

Allah ya yi wa jakadan Najeriya a kasar Qatar Malam Bawa Abdullahi Wase rasuwa. Wata sanarwa da mai magana da yawun ma'aikatar harkokin ...

Kyautar 100,000 Ga Duk Kwallo Daya A Ragar Kano Pillars!!

Shehu Abdullahi yana fata yin nasara akan kano pillars. Dan wasan bayan tawagar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Shehu Abdullahi ya y...

Kunsan Dalilin Dayasa Ministar Kudi Yin Murabus!?

shugaba muhammadu buharu ya nada mrs adeosun ministar a 2015 kuma shi ya rantsar da ita. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da mur...

Music: Hamisu Breaker - Diyar Fulani

Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna ” Diyar Fulani ” waka wace aka buga da kidan kalangu duk cikin nishadantar da masoya da sauran masu sa...

Dan Nigeria Dakeyin 419 Daga Gidan Yari!!

Lokacin da 'yan sandan new south wales suka saki shugaban gungun yan damfarar da ake zargi. Yan sandan Australia sun kama wani dan Najer...

Music: Theega Blinks - Bazata

Theega Blinks keeps the form high with “ Soyayya ” Lately, The ArewaWanted/ FBM Ent act, Theega Blinks has churned out good music consiste...

Anyi Garkuwa Da Gawa Domin Neman Kudin Fansa!!

'Yan sanda sun kama mutum biyu da ake zargi da garkuwa da gawar wata tsohuwa a kudu maso-gabashin Najeriya. 'Yan sanda daga Oweri, b...

HausaNovel: Dan Sarki Book 1.

Compiled by Umar Dalha. 🏰🏰🏰🏰             DAN SARKI             🏰🏰🏰🏰 Written by Firdausi M Auwal Edited by Aisha Muhammad (Mzz Daddy)...

Zan Karbi Kujerar Kwankwaso :- Shekarau!!

shekarau yace zaiyi takarar sanata. Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya ce ya daura aniyyar tsayawa takarar dan majalisar dattijai...

Malalatane Ke Yin Tsarin Iyali!!

Shugaba john magafuli yace mutanen da basa iya aiki tukuru ne suke haifo 'ya 'ya kadan. Shugaban Tanzaniya John Magafuli ya yi kira ...

Nigeria: Mutane 35 Ne Suka Rasa Ransu Sanadiyyar Gobara!!

Daruruwan mutane ne suka jikkata a gobarar da iskar gas ta haddasa. Mutum 35 aka tabbatar da mutuwarsu a wata gobara da iskar gas ta haddasa...

An Chafke Wani Admin Na Whatsapp Da Matan Aure!!

An zargi mutanen da yada labaran karya kan wata mata. Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani mai kula da shafin WhatsApp, wa...

Dalilin Dayasa Muka Raba Hanya Da Shekarau- 'Takai'!!

Tsohon kwamishina zamanin gwamnatin malam ibrahim shekarau a kano, Malam salihu sagir takai yace sunyi hannun riga da tsohon mai gidan nasa ...

'Yan Sanda Zasu Fara Daure 'Yan Siyasa A Kano!

Rundunar 'yan sanda tace yan siyasa suna son tayar da husuma. Rundunar 'yan sandan jihar Kano da ke Najeriy ta ce za ta soma daure ...

Ankai Hari Kan Babban Kamfanin Man Fetur A Libya!!

Hayakin dake fita daga kamfanin man ya turnike yankin. Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan hedikwatar babban kamfanin man fetur da ke Tri...

Music: DonJunior_My Choosen One

DonJunior   released hot jam title   'My Choosen One, its love song and he is showing us how he feelings. Download the song and share to...

Daga Ina Giwayen Da Suka Bayyana A Kebbi Suka Fito!?

Rahotanni sun ce ta iya yiwuwa ruwan saman da aka yi ta tafkawa a 'yan kwanakin nan ne ya tilastawa giwayen suka yi kaura daga asalin ya...

Random